Ngozi Olejeme
Ngozi Juliet Olejeme yar Nijeriya ce kuma yar kasuwa, sannan kuma 'yar siyasa ce, ta taba zama shugaba na Asusun Inshora na Najeriya wato (Nigeria Social Insurance Trust Fund) daga shekarar 2009 zuwa 2015.
Ngozi Olejeme | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Harshen, Ibo |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Harshen, Ibo Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | entrepreneur (en) da ɗan siyasa |
Imani | |
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party |
Siyasa
gyara sasheTa kuma yi aiki a matsayin sakatariyar kudi ga kungiyar kamfe na Goodluck Jonathan yayin zabe na duka kasa a shekara ta 2015.
Zargi
gyara sasheA watan Yuni ne aka bayyana cewa ana neman ta ruwa a jallo bisa zargin karkatar da kudi wanda ya kai kimanin N69bn daga hukumar amma ta juya kanta. Hukumar EFCC da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin zagon kasa ta kwace gidajen ta guda 37, ta daskarar da asusun bankinta guda 30 (kowannensu na dauke da akalla Naira miliyan 20), da kuma gidan wanka na zamani da ya kai darajar akalla $ 2M.[1][2]
Takaran siyasa
gyara sasheTa kasance 'yar takarar gwamnan jihar Delta a karkashin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP).[3]
Ayyuka
gyara sasheMarigayi, Shugaban kasat Umaru Musa Yar'Adua ya nada Ngozi Olejeme matsayin shugaban hukumar "Nigeria Social Insurance Trust Fund (NSITF)" a watan Yunin 2009. Ta tabbatar da nasarar kaddamar da dokar Biyan Ma'aikata wato (Employees’ Compensation Act) a watan Disambar 2010, da kuma kafa abubuwan more rayuwa na mutane tabbatar da tsayuwar dokar, wanda Shugaba Goodluck Jonathan ya sanya wa hannu.[4]Ta kuma rike mukamin Shugabar Hukumar Asusun fansho wato Trustfund Pensions Plc, a watan Oktobar 2009, inda har yanzu take rike da mukamin.[5]Tana kuma daga cikin masu gudanar da shirin tallafi da karfafawa (SURE-P) a karkashin karamin kwamiti na Ayyukan Jama'a da kuma gyaran hanyoyi.[6][7]A yanzu haka tana rike da mukamin Daraktan kudi a kungiyar Goodluck Support Group (GSC), wacce kungiya ce da aka kafa domin goyon bayan Shugaba Goodluck Jonathan.
Mukami
gyara sasheTa kuma rike mukamin a matsayin Shugabar Hukumar ta Trustfund Pensions Plc, a watan Oktobar 2009, inda har yanzu take rike da mukamin. Ita ce kuma mai gudanar da shirin sake ba da tallafi da karfafawa (SURE-P) a karamin kwamiti kan Ayyuka na Jama'a da Gyaran Hanyoyi.[8][9]A yanzu haka tana rike da Daraktan matsayin kudi a kungiyar Goodluck Support Group (GSC), wacce kungiya ce da aka kafa domin goyon bayan Shugaba Goodluck Jonathan.
Aikin sa kai na gandu
gyara sasheGidauniyar Ngozi Olejeme wata kungiya ce mai zaman kanta da Ngozi ta kafa don kula da mutanen da suke fama da talauci ta hanyar bada karfin gwiwa da kuma ayyukan The Widowhood Projects. Tsarin na tallafin ya hada da tallafi ga ayyukan da aka tsara domin samar da ayyukan yi ga matasa da karfafawa ta hanyar koyar da ayyukan hannu da makamantansu. Shirin tallafawa zaurawa (The Widowhood project) shiri ne na magance matsalolin al'adun zamantakewar zaurawa, da kuma tallafawa zaurawa da baiwa mata marasa galihu karfin gwiwa da tallafi don kasuwanci. Kwanan nan gidauniyar ta bayar da kyaututtukan kudi ga zawarawa 200 a Asaba, jihar Delta domin ba su damar shiga duk wata harka da suke so.[10][11]
Takaran gwamna
gyara sasheNgozi Olejeme ta kasance ‘yar siyasa mai himma a Najeriya, saboda ta kasance 'yar takarar kujerar gwamna a jihar Delta, karkashin inuwar jam’iyyar People's Democratic Party PDP a zaben shekara ta 2007.[12]
Lamban girma
gyara sashe- Digiri na digirin digirgir na girmamawa ta Jami'ar Amurka ta Kudancin California (Doctor na Manufofin Jama'a, Honoris Causa).[13]
- Kyakkyawan Kyautar Afirka ta Duniya, AIA Ghana.
- An uwa, Civilungiyar ianasa ta Gudanar da Gudanarwa, FCIDA, (Nijeriya).
- Fellow, Michael Imoudu National Institute of Labour Studies.[14]
- Gwarzon Gwanayen Walwala na byungiyoyin Writungiyoyin Marubuta na Laborungiyoyin Nijeriya.
- Memba na Girmamawa Memba / Jakadan Commonwealth na Royal Commonwealth Society, Najeriya.
- Tunawa da Kyautar Afirka ta Layin Taimako na Ilimin Iyali da Royal Commonwealth Society, London.
- Gidauniyar Inshorar Inshorar Zamani ta Najeriya (NSITF) 2010 Nijeriya 'Yar Kasuwa' Yar Kasuwa.
- Memba, Kwamitin Patrons, Majalisar Matasa Musulmai da Krista don Hadin kai.
- Memba, ofungiyar Businessungiyar Kasuwancin London.
- Cibiyar ba da lambar yabo ta ofwararrun Akantocin Nijeriya (ICAN).[15]
- Kyautar Matan Mata[16]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "N68bn fraud: EFCC seizes 46 houses from Jonathan's ally, Olojeme". Punch Newspapers. December 25, 2018. Retrieved 19 November 2019.
- ↑ "'N62.3b fraud: EFCC freezes 30 accounts of ex-NSITF boss, seizes 37 assets". The Nation Newspaper. 12 March 2018. Retrieved 19 November 2019.
- ↑ Flashpoint, News. "NGOZI OLEJEME: An Amazon On A Mission". Flashpoint News. Flashpoint News. Retrieved 28 May 2013.
- ↑ BILESANMI, OLALEKAN. "Olejeme: Time for social security for Nigerians". Vanguard. Vanguard Nigeria. Retrieved 28 May 2013.
- ↑ Trust Fund, Pension. "Directors". Trust Fund. Trust Fund.
- ↑ Peoples Daily. "How Jonathan's SURE-P is helping economy- NSITF Board Chairman". Peoples Daily. Peoples Daily. Retrieved 2 June 2013.
- ↑ SURE-P. "Committee Members-SURE-P". SURE-P. Subsidy Re-investment and Empowerment Program. Archived from the original on 16 June 2013. Retrieved 28 May 2013.
- ↑ Peoples Daily. "How Jonathan's SURE-P is helping economy- NSITF Board Chairman". Peoples Daily. Peoples Daily. Retrieved 2 June 2013.
- ↑ SURE-P. "Committee Members-SURE-P". SURE-P. Subsidy Re-investment and Empowerment Program. Archived from the original on 16 June 2013. Retrieved 28 May 2013.
- ↑ againstnonsense. "Widows Get Rescued in Delta State". againstnonsense. againstnonsense. Retrieved 28 May 2013.[permanent dead link]
- ↑ Atu, Ben. "Widows take Centre Stage in Delta State". Vanguard. Vanguard Nigeria. Retrieved 28 May 2013.
- ↑ "Flash Point, News. "NGOZI OLEJEME: An Amazon On A Mission". Flashpoint news. Flashpoint news. Retrieved 28 May 2013.
- ↑ Nigerians Abroad. "NSITF boss Ngozi Olejeme receives Doctorate Award in public policy". Nigerians Abroad. nigeriansabroadlive. Retrieved 28 May 2013.
- ↑ NNODIM, OKECHUKWU. "Olejeme conferred with fellowship of FNILS". PUNCH. PUNCH NIG LTD. Retrieved 28 May 2013.[permanent dead link]
- ↑ UKU, NSE-ANTHONY. "ICAN Honours NDIC Boss, 5 Others For Outstanding Service". Leadership. Leadership. Archived from the original on 30 August 2013. Retrieved 28 May 2013.
- ↑ Marconi, Betty (2013-07-14). "Muzvare Betty Makoni among winners of prestigious women of love award for girs education". muzvarebettymarconi.org. Retrieved 29 July 2013.