Ngazargamu
Ngazargamo, (Birnin Ngazargamu ko Gazargamu), takasance itace Daular Bornu daga ca. 1460 zuwa 1809. Wanda take a 150;km yamma da Tabkin Chadi a Jihar Yobe a kasar Nigeria ayanzu, kyawawan abubuwan da suka kasance a birnin suna nan har yanzu a garin. Ganuwar da ta zagaye birnin nada nisan 6.6 km da tsayin t 5 m.
Ngazargamu | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jihar Yobe | |||
Babban birnin |
Bornu Empire (en)
|
Babban birnin in gina ta ne a circa 1488, lokacin sarautar Mai Ali Gazi (1476-1503). Tana nan ne a Rafin Komadugu Gana da Komadugu Yobe, kusa da Geidam.[1][2]
Birnin tazama a waccan lokaci babban cibiyar karantar da Addinin musulunci ta daular Bornu, ƙarƙashin Mai Idris Alooma.[1]
A 1808, Gazargamo ta koma hannun Fulani lokacin jihadi.[3][2]
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 Smith, Abdullahi (1972). Ajayi, J.F. Ade; Crowder, Michael (eds.). The early states of the Central Sudan, in History of West Africa, Volume One. New York: Columbia University Press. p. 182. ISBN 0231036280.
- ↑ 2.0 2.1 Palmer, Richmond (1936). The Bornu Sahara and Sudan. London: John Murray. p. 223.
- ↑ Shillington, Kevin (2012). History of Africa. Palgrave Macnikkan. p. 233. ISBN 9780230308473.