Geidam
Karamar hukuma ce a jihar Yobe Najeriya
Geidam karamar hukuma ce a jihar Yobe a Najeriya.[1] Hedkwatar ta tana cikin garin Geidam da ke arewa maso yammacin yankin a12°53′49″N 11°55′49″E / 12.89694°N 11.93028°E . A ranar 24 ga Afrilu 2021 'yan ta'adda daga ISWAP sun kwace Geidam inda suka kashe mutane 11, kuma sama da mazauna 6,000 sun rasa matsugunansu. Sai dai sojojin Najeriya sun sake kwace garin bayan wani farmaki da suka kai wa 'yan ta'addar.
Geidam | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jihar Yobe | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 4,357 km² | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Yana da yanki 4,357 km² da yawan jama'a 157,295 a ƙidayar 2006.
Lambar akwatin gidan waya ita ce 632.
Ilimi
gyara sashe- Mai-Idris Alooma Polytechnic, babbar makarantar gwamnati ce da aka kafa a 1993.
Nassoshi
gyara sasheSamfuri:Yobe StateHabeeb elcready