Muhammed Usman Edu

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

Yusuf Mohammed Usman Edu An haife shi ranar 2 ga watan Maris, shekara ta 1994 ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Najeriya wanda ke taka leda a kulob din Hapoel Hadera na Isra'ila .

Muhammed Usman Edu
Rayuwa
Haihuwa Jahar Kaduna, 2 ga Maris, 1994 (30 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar ta Najeriya2016-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Nauyi 78 kg
Tsayi 169 cm
Muhammed Usman Edu

Usman ya fara sana'ar sa a Najeriya da kungiyar Ranchers Bees dake Kaduna. Bayan shekara daya, ya tafi ya koma Taraba wanda daga baya ya taimaka wajen samun daukaka zuwa gasar Firimiya ta Najeriya . Daga baya Usman ya zama kyaftin din kungiyar yana da shekaru 18, wanda hakan ya sa ya zama kyaftin mafi karancin shekaru a gasar.

A ranar 1 ga watan Yuni 2019, FC Pyunik ta sanar da cewa sun saki Usman bisa amincewar juna.

 
Muhammed Usman Edu
 
Muhammed Usman Edu

Kungiyar FC Tambov ta Rasha ta sake shi a watan Disamba na shekara ta 2019.

Girmamawa

gyara sashe

Najeriya U23

  • Lambar tagulla ta Olympic : 2016

Manazarta

gyara sashe

[1]

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe
  1. https://en.wikipedia.org/wiki/Muhammed_Usman_Edu