Janar Muhammad Musa Khan HPk HJ HQA MBE 20 ga Watan Oktoba shekara ta 1908 - 12 ga Maris 1991, babban jami'in soja ne a kasar Pakistan wanda ya yi aiki a matsayin Babban Kwamandan Sojojin Pakistan na Hudu 4 daga shekara ta 1958 zuwa shekara ta 1966, a karkashin shugaban kasar Ayub Khan . Bayan ya yi aiki a matsayin C-in-C na Sojoji, daga baya ya zama babban a kasar ɗan Bold textsiyasa.

Muhammad Musa (janar)
Governor of Balochistan (en) Fassara

30 Disamba 1985 - 12 ga Maris, 1991
Commander in Chief (Pakistan Army) (en) Fassara

27 Oktoba 1958 - 17 Satumba 1966
Ayub Khan (en) Fassara - Yahya Khan
Governor of Balochistan (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Quetta, 20 Oktoba 1908
ƙasa Pakistan
British Raj (en) Fassara
Harshen uwa Urdu
Mutuwa Quetta, 12 ga Maris, 1991
Makwanci Mashhad
Karatu
Makaranta Royal College of Defence Studies (en) Fassara
Indian Military Academy (en) Fassara
Command and Staff College (en) Fassara
Harsuna Urdu
Sana'a
Sana'a autobiographer (en) Fassara da ɗan siyasa
Kyaututtuka
Aikin soja
Digiri Janar
Ya faɗaci Yakin Duniya na II
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa independent politician (en) Fassara

Manazarta

gyara sashe