Mashhad (da Farsi: مشهد‎) birni ne, da ke a yankin Razavi Khorasan, a ƙasar Iran. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, Mashhad tana da yawan jama'a 3,372,660. An gina birnin Mashhad kafin karni na tisa bayan haihuwar Annabi Issa.

Mashhad
مشهد‎ (fa)


Inkiya پایتخت معنوی ایران da The spiritual capital of Iran
Wuri
Map
 36°17′51″N 59°36′21″E / 36.2974944°N 59.6059231°E / 36.2974944; 59.6059231
Ƴantacciyar ƙasaIran
Province of Iran (en) FassaraRazavi Khorasan Province (en) Fassara
County of Razavi Khorasan Province (en) FassaraMashhad County (en) Fassara
District of Iran (en) FassaraCentral District (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 3,001,184 (2016)
• Yawan mutane 9,149.95 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Farisawa
Labarin ƙasa
Yawan fili 328 km²
Altitude (en) Fassara 995 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 818
Tsarin Siyasa
• Gwamna Mohammad Reza Kalaei (en) Fassara (18 Nuwamba, 2018)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+03:30 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho ۰۵۱۳
Wasu abun

Yanar gizo mashhad.ir
Mashhad.

Hotuna gyara sashe

Manazarta gyara sashe