Muhammad Khodabanda
Shah na hudu na daular Safawiyya
Muhammad Khodabanda (Farisawa: شاه محمد خدابنده) (1531 - 21 Yuli 1595 ko 10 Yuli 1596)[1] Shi ne Shah na hudu a daular Safawiyya ya yi mulki daga shekara ta 1578 zuwa 1587, ya kasance makaho. Mahaifinsa Shah Tahmasp I,[2] ɗan'uwansa Shah Ismail II, dansa kuwa Shah Abbas I.
Muhammad Khodabanda | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Zanen Muhammad Khodabandeh na Ahmed Manshi Qomi | |||||||||
Shah | |||||||||
Karagan mulki | 11 ga Fabrairu 1578 – Oktoba 1587 | ||||||||
Predecessor | Ismail II | ||||||||
Successor | Abbas I | ||||||||
Vazir-e A'zam | Mirza Salman JaberiMirza HedayatollahMirza Muhammad Monshi | ||||||||
Haihuwa |
1531 Tabriz, Daular Safawiyya | ||||||||
Mutuwa |
1595 (shekaru 64) Alamut Kagara, Qazvin, Daular Safawiyya | ||||||||
Birnewa | |||||||||
Matan aure | Khayr al-Nisa BegumFarkhunda Begum | ||||||||
Issue | Hamza MirzaAbu Talib MirzaAbbas IHasan MirzaTahmasp MirzaShah Begum | ||||||||
| |||||||||
Masarauta | Gidan Safawiyya | ||||||||
Mahaifi | Tahmasp I | ||||||||
Mahaifiya | Sultanum Begum | ||||||||
Addini | Musulmi Shi'a |
Manazarta
gyara sashe- ↑ https://www.iranicaonline.org/articles/safavids
- ↑ Andrew J. Newman, Safavid Iran, I.B.Tauris, 2004, p.42