Ismail II (Farisawa: اسماعیل دوم Ismāʿīl II) (31 Mayu 1537 – 24 Nuwamba 1577[1]) An haife shi a matsayin Ismail Mirza (Farisawa: اسماعیل میرزا Ismāʿī‌‌l Mirza) Shi ne Shah na biyu na daular Safawiyya kuma ya yi mulki daga 1576[2][3] zuwa 1577. Mahaifinsa shine Shah Tahmasp I.

Ismail II
Shahanshah
Hoton Ismail II daga wani shafi na sigarsa ta Shahnameh
Haihuwa Ismail Mirza
31 ga Mayu 1537
Qom, Daular Safawiyya
Mutuwa 24 Nuwamba 1577 (shekaru 40)
Qazvin, Daular Safawiyya
Burial place Husayn ar-Reza kushewar wali, Qazvin, Iran
Uwar gida(s) Safiye Begum
Yara Abul Fawaris Shuja'ul-Din
Safiya Sultan Begum
FakhrJahan Begum
Gawhar Soltan Begum
Iyayes Tahmasp I (father)
Sultanum Begum (mother)
Iyali Gidan Safawiyya
Shah
Karagan mulki 22 ga Agusta 1576 - 24 Nuwamba 1577
Nadin sarauta 22 ga Agusta 1576
Predecessor Tahmasp I
Successor Muhammad Khodabanda
Vazir-e A'zam Mirza Shokrollah Isfahani
Names
Abul Muzaffar Shah Ismail bin Shah Tahmasp Safawi al-Husayni al-Musawi

Manazarta gyara sashe

  1. هینتس، والتر (۱۳۷۱). شاه اسماعیل دوم صفوی. ترجمهٔ کیکاوس جهانداری. تهران: شرکت انتشارات علمی و فرهنگی.
  2. پارسادوست، شاه اسماعیل دوم شجاع تباه شده، ۶۹.
  3. https://www.iranicaonline.org/articles/safavids