Muhammad Bima Enagi

Dan siyasar Najeriya

Muhammad Bima Enagi (an haife shi a ranar 7 ga watan Satumba, shekarar 1959) ɗan siyasa ne Nijeriya, kuma sanata mai wakiltar gundumar Sanatan Neja ta Kudu ta Jihar Neja a Majalisar Dokokin Najeriya ta 9.[1][2][3][4]

Muhammad Bima Enagi
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

11 ga Yuni, 2019 - 11 ga Yuni, 2023
District: Gundumar Sanatan Neja ta Kudu
Rayuwa
Haihuwa Jihar Neja, 7 Satumba 1959 (65 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
Harsuna Nupenci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a quantity surveyor (en) Fassara da ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Muhammad Bima Enagi ya samu digiri a fannin binciken yawa a Jami’ar Ahmadu Bello, Zariya a shekarar 1982.[5]

Ƙwarewar sana'a

gyara sashe

Ya fara aikin sa a hukumar Quantity Surveying tare da Owah Unik Consultants, Warri. Daga baya kuma ya shiga aikin gwamnati inda yayi ritaya a matsayin Darakta a Babban Bankin Najeriya.[6][5]

Harkokin Siyasa

gyara sashe

Sunan Sani Mohammed ya maye gurbin ɗan takarar sanatan Neja ta kudu sannan Enagi an zaɓe shi a zaɓen ranar 23 ga watan Fabrairu, shekarar 2019 na yankin Sanatan Neja ta Kudu inda ya samu kuri’u 160,614 yayin da dan takarar Jam’iyyar Democratic Party Shehu Baba Agaie ya samu kuri’u 90,978.[7][3]

Duba kuma

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. "National Assembly | Federal Republic of Nigeria". Nassnig.org. 1959-09-07. Retrieved 2020-02-27.
  2. "Niger: Reducing unemployment is my priority - Senator Enagi". dailytrust.com.ng. 2019-06-12. Archived from the original on 2020-02-24. Retrieved 2020-02-27.
  3. 3.0 3.1 "I won't be a bench warmer in the Senate, says Niger Senator-elect". Latest Nigeria News, Nigerian Newspapers, Politics (in Turanci). 2019-04-20. Retrieved 2020-02-28.
  4. "Ahmed Lawan is the best choice to lead 9th Senate – Niger Elected Senators". P.M. News (in Turanci). 2019-04-06. Retrieved 2020-02-27.
  5. 5.0 5.1 "QS Connect April 2019 | Business". Scribd.com. 2019-08-13. Retrieved 2020-02-27.
  6. Nmodu, Abu. "Retired CBN Director Joins Senatorial Race". Archived from the original on 2020-02-25. Retrieved 2021-06-13.
  7. "Sabi, Bima, Declared Winners Of Niger North And South Senatorial Seats". Channels Television. Retrieved 2020-02-28.