Gundumar Sanatan Neja ta Kudu

majalisar dattawa a Najeriya

Gundumar Sanatan Neja ta Kudu wanda itace gunduma ta farko a ɓangaren siyasa (Zone A) a jihar Neja dake Najeriya, Muhammad Bima Enagi shine Sanatan dake wakiltar wannan sashen a Majalisar dattijan Najeriya.[1][2] Wannan Gundumar tanada ƙananan hukumomi guda 8, wanda haɗa da:

  1. Ƙaramar Hukumar Agaye
  2. Ƙaramar Hukumar Bida
  3. Ƙaramar Hukumar Edati
  4. Ƙaramar Hukumar Gbako
  5. Ƙaramar Hukumar Katcha
  6. Ƙaramar Hukumar Lapai
  7. Ƙaramar Hukumar Mokwa
  8. Ƙaramar Hukumar Lavun
Gundumar Sanatan Neja ta Kudu
senatorial district of Nigeria (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Neja

Jerin Sanatocin da suka wakilci yankin gyara sashe

Sanata Jam'iyya Shekara Jamhuriya
Isah Muhammad Bagudu PDP 1999 - 2007 4th

5th

Zainab Abdulkadir Kure PDP 2007 - 2015 6th

7th

Sani Mohammed APC 2015 - 2019 8th
Bima Muhammad Enagi APC 2019 - Na yanzu 9th

Manazarta gyara sashe

  1. Olowolagba, Fikayo (29 July 2019). "Supreme Court hands ruling on Senator Enagi's election". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 12 January 2022.
  2. "Sabi, Bima, Declared Winners Of Niger North And South Senatorial Seats". Channels Television. 25 February 2019. Retrieved 12 January 2022.