Monday Okpebholo
Dan siyasar Najeriya
Monday Okpebholo (an haife shi 29 ga Agusta 1970), ɗan kasuwan Najeriya ne kuma ɗan siyasa wanda Sanata ne mai wakiltar Edo ta tsakiya tun bayan lashe zaɓen 2023.[1][2][3][4][5][6][7]
Monday Okpebholo | |||
---|---|---|---|
ga Yuni, 2023 - District: Edo Central | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | 1970 (53/54 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Harshen uwa | Harshen Esan | ||
Karatu | |||
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya Harshen Esan | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Addini | Kiristanci | ||
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "APC wins Edo central senatorial district - Vanguard News".
- ↑ Ochoga, Patrick (February 2024). "Edo 2024: Okpebholo Unveils 5-Point Agenda, Lobbies APC Leaders". Leadership News.
- ↑ "Edo 2024: Reciprocate Esan Support, Sen.Okpebholo Appeal to Edo South". 29 January 2024.
- ↑ "Edo 2024: Senator Okpebholo Urges Support for Edo Central to Produce Governor". 2 February 2024.
- ↑ "Edo Guber: Reciprocate Esan's Support, Okpebholo Appeals to Edo South". 30 January 2024.
- ↑ "Senator Okpebholo sues for Edo central guber candidate". 2 February 2024.
- ↑ "Monday Okpebholo, Olumide Akpata, Asue Ighodalo, Philip Shaibu: Who be di APC, LP, PDP candidates for Edo govnorship election?". 23 February 2024.