Gundumar Sanatan Edo ta Tsakiya
majalisar dattawa a Najeriya
gundumar Edo ta tsakiya a jihar Edo ta ƙunshi ƙananan kananan hukumomi biyar da suka haɗa da Esan Kudu maso Gabas, Igueben, Esan North East, Esan West da Esan Central.[1][2][3] Sanatan dake wakiltar Edo ta tsakiya a yanzu shi ne Monday Okpebholo na jam'iyyar APC.[4]
Edo Central | |
---|---|
zaben sanatoci | |
Bayanai | |
Bangare na | Esanland (en) |
Ƙasa | Najeriya |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
Jihohin Najeriya | jahar Edo |
Jerin Sanatocin da Suka Wakilci Gundumar
gyara sasheSanata | Jam'iyya | Shekarar | Majalisa ta |
---|---|---|---|
Oserheimen Osunbor | PDP | 1999–2007 | 4th |
Odion Ugbesia | PDP | 2007–2015 | 6th |
Clifford Ordia | PDP | 2015–2023 | 8th |
Monday Okpebholo | APC | 2023–har yanzu | 10th |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Political leaders in Edo Central call for balance of political equation". Independent Television/Radio (in Turanci). 2017-08-17. Archived from the original on 2020-08-10. Retrieved 2020-05-30.
- ↑ editor (2020-01-21). "PDP Edo Central Demands Governorship Position". THISDAYLIVE (in Turanci). Retrieved 2020-05-30.CS1 maint: extra text: authors list (link)
- ↑ "Edo Central APC reaffirms support for Obaseki over infrastructure". Vanguard News (in Turanci). 2019-10-31. Retrieved 2020-05-30.
- ↑ Aminu, Omoye (27 November 2023). "My plan is to change the infrastructural deficit narrative in Edo Central – Senator Okpebholo – Nigerian Observer". Nigerian Observer – Online Edition – Latest News and Headlines. Archived from the original on 23 February 2024. Retrieved 5 March 2024.