Mohammad Bin Salman Al Saud ( Larabci: محمد بن سلمان بن عبد العزيز آل سعود ; an haife shi a ranar 31 ga watan Agusta shekara ta alif 1985) shi ne Yariman Masarautar Saudiyya, Mataimakin Firayim Minista na farko na Saudi Arabia kuma shi ne ƙaramin Ministan tsaro a duniya.
Mohammad bin Salman |
---|
|
27 Satumba 2022 - ← Salman bin Abdulaziz Al Saud 21 ga Yuni, 2017 - ← Muhammad bin Nayef (en) Election: Allegiance Council (en) 23 ga Janairu, 2015 - 27 Satumba 2022 ← Salman bin Abdulaziz Al Saud - Khalid bin Salman bin Abdulaziz Al Saud (en) → |
Rayuwa |
---|
Haihuwa |
Riyadh, 31 ga Augusta, 1985 (38 shekaru) |
---|
ƙasa |
Saudi Arebiya |
---|
Harshen uwa |
Larabci |
---|
Ƴan uwa |
---|
Mahaifi |
Salman bin Abdulaziz Al Saud |
---|
Mahaifiya |
Fahdah bint Falah bin Sultan |
---|
Abokiyar zama |
Sara bint Mashhur bin Abdulaziz Al Saud (en) (6 ga Afirilu, 2008 - |
---|
Ahali |
Sultan bin Salman Al Saud (en) , Abdulaziz bin Salman Al Saud, Ahmed bin Salman bin Abdulaziz Al Saud (en) , Fahd bin Salman bin Abdulaziz Al Saud (en) , Faisal bin Salman bin Abdulaziz Al Saud (en) , Turki bin Salman Al Saud (en) , Hassa bint Salman Al Saud (en) , Khalid bin Salman bin Abdulaziz Al Saud (en) , Rakan bin Salman bin Abdulaziz Al Saud (en) , Saud Bin Salman bin Abdulaziz al Saud (en) , Nayef Bin Salman Al Saud (en) da Bandar bin Salman bin Abdulaziz Al Saud (en) |
---|
Ƴan uwa |
|
---|
Yare |
House of Saud (en) |
---|
Karatu |
---|
Makaranta |
King Saud University (en) (13 Satumba 2003 - 24 ga Afirilu, 2007) Digiri : Doka |
---|
Harsuna |
Larabci Turanci |
---|
Sana'a |
---|
Sana'a |
ɗan siyasa |
---|
|
Wurin aiki |
Riyadh |
---|
Employers |
Bureau of Experts at the Saudi Council of Ministers (en) Governor of Riyadh Region (en) (16 Disamba 2009 - 16 ga Yuni, 2012) Royal Court (en) (3 ga Maris, 2013 - 29 ga Afirilu, 2015) Council of Ministers of Saudi Arabia (en) (25 ga Afirilu, 2014 - 23 ga Janairu, 2015) |
---|
Muhimman ayyuka |
Saudi Vision 2030 (en) |
---|
Kyaututtuka |
|
---|
Mamba |
Allegiance Council (en) |
---|
Digiri |
supreme commander (en) |
---|
Imani |
---|
Addini |
Musulunci |
---|
Mohammad kuma shine shugaban gidan masarautar gidan Saud, kuma shugaban majalisar harkokin tattalin arziki da ci gaba. An bayyana shi a matsayin mai iko a bayan kursiyin mahaifinsa, Sarki Salman . [1]
An nada Mohammad a matsayin Yarima mai jiran gado a watan Yunin 2017 bayan shawarar da ta yanke daga Muhammad bin Nayef don cire kansa daga dukkan mukamai, wanda ya sa Mohammad ya zama magajin sarauta.
A watan Oktoban 2018, Mohammad ya samu kururuwa a duniya saboda zargin da ake yi masa cewa yana da hannu a kisan dan jaridar The Washington Post din Jamal Khashoggi amma wanda ke da alhakin kisan Jamal Khashoggi yana gidan yari.