Khalid bin Salman Al Saud an haife shi a shekara ta alif 1988) jami'in diflomasiyyar Saudiyya ne, kuma ɗan siyasa wanda ke aiki a matsayin ministan tsaro na Saudiyya. An nada shi ministan tsaro a ranar 27 ga watan Satumba a shekara ta alif dubu biyu da a shirin da biyu 2022.[1] Shi ne ɗa na goma kuma ɗan na tara na Sarki Salman kuma ƙaramin ɗan'uwan Yarima Mohammed bin Salman.

Khalid bin Salman Al Saud
Minister of Defence (en) Fassara

27 Satumba 2022 -
Mohammad bin Salman
10. ambassador of Saudi Arabia to the United States (en) Fassara

23 ga Afirilu, 2017 - 21 ga Yuli, 2017
Abdullah bin Faisal bin Turki (en) Fassara - Reema Bint Bandar Al Saud (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Riyadh, 1988 (35/36 shekaru)
ƙasa Saudi Arebiya
Harshen uwa Larabci
Ƴan uwa
Mahaifi Salman bin Abdulaziz Al Saud
Mahaifiya Fahdah bint Falah bin Sultan
Ahali Mohammad bin Salman
Ƴan uwa
Yare House of Saud (en) Fassara
Karatu
Makaranta Walsh School of Foreign Service (en) Fassara
King Faisal Air Academy (en) Fassara Digiri
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
IMDb nm11937723

An haifi Khalid bin Salman a shekara ta alif 1988. [2] Shi ne ɗan Sarki Salman da matarsa ta (3)uku, Fahda bint Falah Al Hithlain . [3]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Saudi Arabia's Crown Prince to become Kingdom's Prime Minister: Royal decree". Al Arabiya English. 2022-09-27. Retrieved 2022-09-27.
  2. "AllGov - Officials". www.allgov.com. Retrieved 2021-11-29.
  3. Alexander Bligh (2018). "Changes in the Domestic-Foreign Policies Relationship in the Saudi Context in the Wake of the Change of the Guard". The Journal of the Middle East and Africa. 9 (1): 110. doi:10.1080/21520844.2018.1450015. S2CID 170051189.