Mohamed Morsi ɗan siyasan Misra ne. An haife shi a ranar 8 ga watan augosta shekara ta 1951 a El Adwah , Misra. Mohamed Morsi shugaban ƙasar Misra ne daga watan Yuni a shekara ta 2012 (bayan Hosni Mubarak ) zuwa watan Agusta a shekara ta 2013 (kafin Abdel Fattah el-Sisi ).
Mohamed Morsi
30 ga Yuni, 2012 - 3 ga Yuli, 2013 ← Mohamed Hussein Tantawi (en) - Adly Mansour → 30 ga Yuni, 2012 - 30 ga Augusta, 2012 ← Mohamed Hussein Tantawi (en) - Mahmoud Ahmadinejad → Rayuwa Haihuwa
El-Adwah (en) , 8 ga Augusta, 1951 ƙasa
Kingdom of Egypt (en) Republic of Egypt (en) United Arab Republic (en) Misra Harshen uwa
Larabci Mutuwa
Tora Prison (en) , 17 ga Yuni, 2019 Makwanci
Nasr City (en) Yanayin mutuwa
Sababi na ainihi (Ciwon zuciya ) Ƴan uwa Abokiyar zama
Naglaa Mahmoud (en) (1979 - 17 ga Yuni, 2019) Yara
Karatu Makaranta
Jami'ar Alkahira University of Southern California (en) 1982) Doctor of Engineering (en) Harsuna
Larabci Turanci Sana'a Sana'a
ɗan siyasa , injiniya , university teacher (en) da materials scientist (en) Employers
Zagazig University (en) California State University, Northridge (en) (1982 - 1985 ) Kyaututtuka
Imani Addini
Musulunci Jam'iyar siyasa
Freedom and Justice Party (en) IMDb
nm5292894
morsi.info
Ahmad Abdulla AlShaikh daga Dubai ya ziyarci sabon shugaban Masar, Mohamed Morsi Ranar 1 ga Agusta, 2012
Mohamed Morsi a shekara ta 2013.
Mohamed Morsi a taron manema labarai a ranar 18 ga Yuni, 2012