Hosni Mubarak
Shugaban kasar Misra kuma dan siyasa ne
Hosni Mubarak ɗan siyasan Misra ne. An haife shi a ranar 4 ga watan mayu shekara ta 1928 a Kafr-El Meselha, Misra. Hosni Mubarak shugaban ƙasar Misra ne daga watan Oktoba a shekara ta 1981 (bayan Anwar Sadat) zuwa watan Fabrairu a shekara ta 2011 (kafin Mohamed Morsi).
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.