U

Simpleicons Interface user-outline.svg Messi
Lionel Messi 20180626.jpg
UNICEF Goodwill Ambassador (en) Fassara

2010 -
Rayuwa
Cikakken suna Lionel Andrés Messi
Haihuwa Rosario (en) Fassara, 24 ga Yuni, 1987 (34 shekaru)
ƙasa Argentina
Ispaniya
Italiya
Mazaunin Barcelona
Rosario (en) Fassara
ƙungiyar ƙabila Italian Argentines (en) Fassara
Harshen uwa Spanish (en) Fassara
Yan'uwa
Mahaifi Jorge Messi
Abokiyar zama Antonela Roccuzzo (en) Fassara  (30 ga Yuni, 2017 -
Yan'uwa
Karatu
Harsuna Spanish (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
CA Newell’s Old Boys.svg  Newell's Old Boys (en) Fassara1995-2000
FC Barcelona B (en) Fassara2000-2003
FC Barcelona C (en) Fassara2003-2004105
FC Barcelona B (en) Fassara2004-2005226
Flag of Argentina.svg  Argentina national under-20 football team (en) Fassara2004-20051814
Flag of Argentina.svg  Argentina national football team (en) Fassara2005-14271
FC Barcelona2005-494448
Flag of Argentina.svg  Argentina national under-23 football team (en) Fassara2008-200852
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Mai buga tsakiya
Lamban wasa 10
Nauyi 72 kg
Tsayi 170 cm
Employers UNICEF
FC Barcelona
Kyaututtuka
IMDb nm2177779
messi.com
Messi a shekarar 2018
Messi tareda neymar
Messi tareda Ronaldo lokacin wasa
Wani daga cikin masoya Messi ya shigo fili Dan ya rungume shi
Messi a cikin fili 2011
Messi a cikin fili
Messi kenan tare da Ramos a wasan El classico
yaro kenan yana nuna ma Messi soyayya
Messi tareda yan kungiyar sa, a shekarar 2011

Lionel Andrés Messi Cuccittini, Messi[1](lafazi|ljoˈnel anˈdɾez ˈmesi|-|Lionel Andrés Messi; An haife shi a ranar 24 ga watan yuni shekara ta 1987) Messi shahararren dan'wasan kwallon kafa na duniya dan wasan kasar Argentina ne, da kungiyar kwallon kafa na Barcelona Fc gaba kuma shine shugaban yan'wasa a Barcelona da kuma Argentina. Ana ganinsa amatsayin shahararren dan'wasa a duniya kuma na kowane lokaci.[2][3][4] wasu nassan, da suka hada da FIFA, suna bashi sunan mahaifi biyu wato "Messi Cuccittini".[5] bayan ya samu damar yin amfani da sunan sa a 2017, kamfanin da Messi yamallaka ta fitar da cewa: "Dan'wasa Lionel Andres Messi Cuccittini ya bayar da tallafin kudi kimanin €72,783.20 ga hukumar lafiya da ake kira Doctors Without Birders."[6]

Messi yayi nasarar lashe Ballon d'Or awards na tarihi sau shida 6, tare da shi da Cristiano Ronaldo. Da FIFA Ballons d'Or, Messi yasamu zama France Football's Ballon d'Or da kuma FIFA's World Player of the Year award prior to their fusion; dukkanin hukumomin sun bashi kyautar sau Biyar (FIFA) Ballons d'Or.[7][8] guda hudu ya lashe ajere, da kuma kafa tarihin European Golden Boot biyar. Ya kwashe dukkanin wasanninsa da kulub din Barcelona, inda ya lashe tarihi a kulub din gasa 32, tare da kofin La Liga 9, kofin UEFA Champions League hudu da kuma kofin Copas del Rey guda 6. Gashi maicin kwallaye kuma mai sarrafa kwallo, Messi na rike da tarihi na Wanda yafi cin kwallo a La Liga kwallaye (404), da kuma wanda yafi cin kwallo a gasar kaka a La Liga kwallaye (50), da kuma mafi cin kwallo a kulub a kaka kwallaye (73), da a shekara, da kwallaye (91), a wasann El Clásico yafi kowa cin kwallo da (26), yafi kowa yin hat-trick a UEFA Champions League da guda (8), da kuma samun wanda yafi taimako kwallo assist a La Liga da guda (162) da a gasar Copa América da guda (11). Ya ci sama da kwallaye 670 a wasansa na kwararren dan'wasa na kulub dinsa da kasar sa.

An haife shi da kuma girman sa a yankin tsakiyar Argentina, an gano Messi ya sama cutar growth hormone deficiency a sanda yake dan yaron sa. Lokacin yana da shekaru 13, ya koma kasar Spain dan fara wa Barcelona wasan kwallo a akademi, inda kulub din ta amince ta biya kudin jinyar lafiyar sa. Bayan yasamu cigaba da karamar kulub din FC Barcelona ta matasa (youth academy), Messi yafara buga wasa a kulub din kwararru a shekaru 17 a watan October 2004. Duk da cewa yana saurin samun rauni (injury-prone) asanda yake karami, ya zamar da kansa mai mahimmanci sosai a kulub din a tsakanin shekaru uku, inda ya zama a 2007 a matsayin na biyu a lashe Ballon d'Or da FIFA World Player of the Year award. Haka ya sake zama a shekarar data biyo baya, kakar daya fara batare da samun rauni na 2008–09, ananne yataimaki kulub din Barcelona ta samu yin treble na farko a Spanish football. A shekaru 22, Messi ya lashe Ballon d'Or da FIFA World Player of the Year award da samun banbancin da ba'a taba samu ba na yan zabe.

Kakannin wasa uku da sula biyo, tare da Messi yana lashe duk FIFA Ballons d'Or dinsu ajere, wanda ya hada da na hudunsu. Yayin kakan 2011–12, yakafa tarihi a La Liga da nahiyar Turai na wanda yafi cin kwallo a kakan wasa, da kuma zamar da kansa.amatsayin wanda yafi cin kwallo a Barcelona na koda yaushe a March 2012. A kakanni biyu masu zuwa, Messi hazard na biyu sau biyu a Ballon d'Or bayan Cristiano Ronaldo, wanda shine abokin takararsa. Messi yasake samun kwarewarsa a 2014–15 campaign, inda yakarya tarihi kuma ya kafa mafi yawan cin kwallo a La Liga da Champions League a watan November 2014, wanda Cristiano Ronaldo yayi. Messi shine na biyu a yawan cin kwallo a wasan nahiyar Turai European Cup/Champions League daga watan October 2018. Da kuma jagorantar Barcelona yin treble a tarihi na biyu.

Messi lokacin da yake bugawa tare da Nigeria

Dan kungiyar wasan Argentina, Messi shine mafi cin kwallo na koda yaushe. A rukunin matasa, ya lashe 2005 FIFA World Youth Championship, inda yagama wasan da samun Golden Ball and Golden boot, da kuma Olympic gold medal a 2008 Summer Olympics. His style of play as a diminutive, left-footed dribbler haka yasa ake danganta shi da Diego Maradona, wanda yace shi zai gaje shi magaji. Bayan fara buga wasansa na shahararru a watan Augusta 2005, Messi yazama mafi karancin shekaru dan'wasan Argentina da yabuga da kuma cin kwallo a FIFA World Cup a lokacin na karon 2006, da kuma kaiwa final na gasar 2007 Copa América, inda yazama young player of the tournament. Amatsayin sa na shugaban yan'wasa captain daga watan August 2011, ya jagoranci kasar sa Argentina kaiwa final sau uku: da 2014 World Cup, Wanda ya lashe Golden Ball, da kuma 2015 da 2016 Copas América. Bayan ya bayyana yin ritaya wa kasar sa a 2016, ya canja ra'ayin sa, kuma ya jagoranci kasarsa zuwa 2018 World Cup.

HOTUNA

[9][10][11]

ManazartaGyara

 1. "Profile: Lionel Andrés Messi". FC Barcelona.
 2. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named Telegraph 2016
 3. "Pelé has been voted the greatest footballer of all time". The Independent. 27 May 2018. Retrieved 16 July 2018.
 4. "FourFourTwo's 100 Greatest Footballers EVER". FourFourTwo. 24 July 2017. Retrieved 16 July 2018. Four Four Two's 100 Greatest - 1. Maradona, 2. Messi, 3. Pelé 4. Cruyff, 5. Cristiano Ronaldo
 5. "2014 FIFA World Cup Brazil: List of Players" (PDF). FIFA. 10 June 2014. p. 2.
 6. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named ActualName
 7. Lacombe, Rémy (11 January 2016). "Messi, le Cinquième Élément". France Football.
 8. "Messi, Lloyd, Luis Enrique and Ellis Triumph at FIFA Ballon d'Or 2015". FIFA. 11 January 2016.
 9. https://www.biography.com/athlete/lionel-messi
 10. https://www.biographyonline.net/sport/football/lionel-messi.html
 11. https://sportytell.com/biography/lionel-messi-biography-facts-childhood-career-life/