Maureen Gwacham yar siyasa ce kuma babbar yar kasuwa ce a Najeriya,[ana buƙatar hujja] wadda ita lashe takarar yar majalisa mai wakiltar Oyi/Ayamelum a majalisar wakilai ta Abuja ƙarƙashin jam'iyar Action Progressive Grand Alliance (APGA).

Maureen Gwacham
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

2023 -
Rayuwa
Haihuwa Jahar Anambra, 5 ga Augusta, 1975 (49 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Harshen, Ibo
Sana'a
Sana'a business executive (en) Fassara, ɗan siyasa da hotel manager (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Grand Alliance
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe