Masarautar Borno
Masarautar Borno,da turanci Borno Emirate ko Borno Sultanate. Takasance masarautar mulkin musulunci ce dake jihar Borno, a Nijeriya an samar da masarautar tun a farkon karni na 20th. Kuma ya'yan gidan Daular Bornu data gabata ne suke jagorancin ta, wanda aka Samar da ita tun,shekara ta dubu daya. Sarakan daular sunada lakabin Shehun Borno (var. Shehun Bornu, Sultan din Borno/u). Masarautar tacigaba da bayarda mulkin ta ga mutanen Kanuri, dake garin Maiduguri, jihar Borno, Nijeriya, amma da goyon bayan al'umman Kanuri. miliyan 4 daga sauran kasashe.[1]
Masarautar Borno | ||||
---|---|---|---|---|
masarautar gargajiya a Najeriya | ||||
Bayanai | ||||
Ƙasa | Najeriya | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jihar Borno |
Masu gadon sarautar ayanzu sune da, al-Kanemi dynasty, wanda yafara tun daga hawan Muhammad al-Amin al-Kanemi a Farkon karni na 19th, wanda yamaye gurbin Sayfawa dynasty wadanda suka yi mulki a alokacin karni na 1300.[2]
Manazarta
gyara sashe- ↑ al-Kanemi dynasty: Sultanate of Borno. Rulers.org, accessed 2009-04-02
- ↑ cite web |url=http://www.my-nigeria.com/2009/03/06/the-intrigues-power-play-behind-the-emergence-of-new-shehu-of-borno/ |title=The intrigues, power play behind the emergence of new Shehu of Borno |work=The Guardian |location=UK |author=Naija Pundit |date=6 March 2009 |accessdate=2010-09-08