Martins Babale

Dan siyasar Najeriya

Martins Babale (an haife shi a ranar 1 ga watan Janairun 1959) ɗan siyasar Najeriya ne. Shi ne mataimakin gwamnan jihar Adamawa. An zaɓe shi a ofis a shekarar 2015 tare da Bindo Umaru Jibrilla.[1][2][3]

Martins Babale
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi namiji
Ƙasar asali Najeriya
Shekarun haihuwa 1 ga Janairu, 1959
Sana'a ɗan siyasa
Muƙamin da ya riƙe Majalisar Wakilai (Najeriya) da Majalisar Wakilai (Najeriya)
Ɗan bangaren siyasa All Progressives Congress da Peoples Democratic Party

Manazarta gyara sashe