Mahmoud Mohamed Shaker
Mahmoud Mohamed Shaker ( Larabci: محمود محمد شاكر ), Abu Fihr ( أبو فِهر ), ya kasan ce kuma Marubucin Masar, ne kuma mawaƙi ɗan jarida kuma masanin harshen Larabci da al'adun Musulunci.
Mahmoud Mohamed Shaker | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Alexandria, 1 ga Faburairu, 1909 |
ƙasa |
Daular Usmaniyya Sultanate of Egypt (en) Kingdom of Egypt (en) Republic of Egypt (en) United Arab Republic (en) Misra |
Mutuwa | Kairo, 7 ga Augusta, 1997 |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Muhammad Habib Shakir |
Ahali | Ahmad Muhammad Shakir (en) |
Ƴan uwa |
view
|
Karatu | |
Harsuna |
Larabci Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan jarida, Masanin tarihi, maiwaƙe da marubuci |
Muhimman ayyuka | Q43032810 |
Kyaututtuka | |
Mamba |
Academy of the Arabic Language in Cairo (en) Arab Academy of Damascus (en) |
aboufehr.com |
Rayuwar farko
gyara sasheAn haifi Shaker a 1 ga watan Fabrairu 1909 a Alexandria, kuma ya mutu a ranar 7 ga watan Agusta 1997 a Alkahira .
Ayyuka
gyara sasheTunaninsa da rubuce rubucensa sun ginu ne akan asalin al'adun larabawa . Ya rubuta litattafai da dama kan yare da al'adun larabci wadanda suka hada da: Sako kan Hanyar Al'adarmu (Resala Fel Tarik Ela Thakafatena رسالة في الطريق إلى ثقافتنا), Al-Mutanabi المتنبي, Gaskiya da Tatsuniyoyi (Abateel wa Asmaar أباطيل وأسما) Sagittarius (Al-Qaws Al-AZraa القوس العذر. Mafi yawan rubutun nasa, wadanda aka buga su a cikin mujallu da mujallu daban-daban, farfesa Adel Solaiman Gamal ne ya tattara su a cikin wani littafi mai kundi biyu wanda aka yi wa lakabi da: Jamharat Al-Maqalaat جمهرة المقالات.[ana buƙatar hujja]
Duba kuma
gyara sashe- Ahmed Mohamed Shaker