Luis Suárez kwararren dan wasan kwallan kafa ne na kasar Uruguay, wanda ke taka ledarsa a matsayin dan wasan gaba mai kai hari.[1]

Luis Suárez
Rayuwa
Cikakken suna Luis Alberto Suárez Díaz
Haihuwa Salto (en) Fassara, 24 ga Janairu, 1987 (37 shekaru)
ƙasa Uruguay
Ƙabila Afro-Uruguayan (en) Fassara
Karatu
Harsuna Yaren Sifen
Turanci
Dutch (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Club Nacional de Football (en) Fassara2005-20062710
  Uruguay national under-20 football team (en) Fassara2006-200742
FC Groningen (en) Fassara2006-20072910
AFC Ajax (en) Fassara2007-201111081
  Uruguay men's national football team (en) Fassara2007-202414369
Liverpool F.C.2011-201411069
  Uruguay Olympic football team (en) Fassara2012-201233
  FC Barcelona2014-Satumba 2020191147
  Atlético de Madrid (en) FassaraSatumba 2020-ga Yuni, 20226732
  Club Nacional de Football (en) Fassaraga Yuli, 2022-Disamba 2022148
  Grêmio FBPA (en) Fassaraga Janairu, 2023-Disamba 20234524
  Inter Miamiga Janairu, 2024-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Lamban wasa 9
Nauyi 86 kg
Tsayi 182 cm
Kyaututtuka
IMDb nm3829201
luissuarez9.com

An haife shi ne a kasar Uruguay a ranar 24 ga watan janairu shekara ta alif dari tara da tamanin da bakwai (1987).[2]

Aikin kungiya

gyara sashe

Suarez yafi shahara ne a kungiyar kwallon kafan kasar andalus wato Barcelona[3][4]

Suarez[5] ya kware ne a fagen jefa tamaula a raga

Manazarta

gyara sashe