Lucy Ameh an haife shi rana ta shabiyu ga wata Yuni (1980) yar wasan kwaikwayo na Nollywood ce kuma ‘yar kasuwa wacce ta shahara bayan tauraruwa a Braids on a Bald Head a 2010.

Lucy Ameh
Rayuwa
Haihuwa Jahar Kaduna, 3 Disamba 1980 (44 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
Jami'ar, Jos
Matakin karatu Bachelor of Arts (en) Fassara
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan kasuwa da jarumi
IMDb nm7051792