Lancina Karim Konaté
Lancina Karim Konaté (an haife shi a ranar ashirin ga watan Mayu shekara ta alif ɗari tara da tamanin da bakwai 1987) anfi sanin sa da karim lacina ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Najeriya.Ya taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya ko kuma a matsayin hagu.
Lancina Karim Konaté | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Niamey, 20 Mayu 1987 (37 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Nijar | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa |
fullback (en) Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 2 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 184 cm |
Ayyukan kulob
gyara sasheA ranar ashirin da tara 29 ga watan Maris, na shekara ta dubu biyu da goma sha uku 2013, Lancina ya bar Cotonsport Garoua daga nan kuma yakoma PFC Lokomotiv Sofia Bulgaria A Grupa.
A watan Agusta 2013, ya shiga ƙungiyar FC Metz ta Faransa ta Ligue 2.
Ayyukan ƙasa da ƙasa
gyara sasheLancina ya kasance memba a kungiyar kwallon kafa ta Nijar, inda ya samu wasanni 50 da kwallo daya. An kira shi zuwa gasar cin kofin nahiyar Afirka ta shekarar dubu biyu da goma sha biyu 2012.