Sahel Sporting Club kungiyar kwallon kafa ce a birnin Niamey na ƙasar Nijar. An kuma kirkiro kungiyar ne a shekarar 1974 da sunan is a Secteur 7.

Sahel Sporting Club
Bayanai
Iri ƙungiyar ƙwallon ƙafa
Ƙasa Nijar
Mulki
Hedkwata Niamey
Tarihi
Ƙirƙira 1974
sahelsc.com
  • Firimiyar Nijar: 13
1973 (da sunan "Secteur 7")
1974, 1986, 1987, 1990, 1991, 1992, 1994, 1996, 2003, 2004, 2007, 2009
  • Kofin Nijar: 13
1974, 1978, 1986, 1987, 1992, 1993, 1996, 2004, 2006, 2011, 2012, 2014, 2017
Zagaye na biyu: 1991, 1999

Gasar kungiyoyi ta Afrika

gyara sashe
  • CAF Champions League: zuwa sau 3
CAF Champions League 2004 – Zagaye na biyu
CAF Champions League 2008 - Zagayen farko
CAF Champions League 2010-Zagayen farko
  • African Cup of Champions Clubs: zuwa sau 3
African Cup of Champions Clubs 1991– Zagayen farko
African Cup of Champions Clubs 1992– Zagayen Farko
African Cup of Champions Clubs 1993 – Zagayen Farko
  • CAF Confederation Cup: zuwa sau 4
CAF Confederation Cup 2006 – Zagayen Farko
CAF Confederation Cup 2007 – Zagayen Farko
2011 CAF Confederation Cup 2011 - Zagayen Farko
2012 CAF Confederation - Zagayen Farko
  • CAF Cup Winners' Cup: zuwa sau 3
1975 - Zagayen Farko First
1994 – Zagayen Farko
1997 – Zagayen Farko
  1. Rabo Saminou
  2. Ousseini Mahamadou
  3. Karim Paraiso
  4. Abdoul Aziz Abdou
  5. Karim Oumarou
  6. Youssoufa Amadou
  7. Koffi Dan Kowa
  8. Moustapha Garba
  9. Kamilou Issoufou
  10. Moussa Madougou Hamami
  11. Chikoto Mohamed

Manazarta

gyara sashe