Laylat al-Qadr ( Larabci: لیلة القدر‎ ) (wanda aka fi sani da Shab-e-Qadr ), asallan Daren Doka ne ko Daren Alkhairi, ranar tunawa da ranaku biyu masu muhimmancin gaske a cikin addinin Islama. Yana a cikin watan Ramadan. Tunawa da daren da musulmai suka yi imani farkon ayoyin Alkur'ani ne aka saukar wa annabin Musulunci Muhammadu.[1][2]

Infotaula d'esdevenimentLailatul ƙadari

Iri event (en) Fassara
religious and cultural festive day (en) Fassara
Addini Musulunci

Sauran yanar gizo gyara sashe

  1. Halim, Fachrizal A. (2014). Legal Authority in Premodern Islam: Yahya B Sharaf Al-Nawawi in the Shafi'i School of Law. Routledge. p. 15. ISBN 9781317749189. Archived from the original on 4 November 2020. Retrieved 31 May 2017.
  2. Daneshgar, Majid; Saleh, Walid A (eds) (2017). Islamic Studies Today: Essays in Honor of Andrew Rippin (in Turanci). Leiden. p. 93. ISBN 9789004337121. Archived from the original on 4 March 2020. Retrieved 31 May 2017.CS1 maint: extra text: authors list (link)