Kwallon kafa shine wasa mafi tashe a kasar Nijar, kasar miliyan 18.[1]

Kwallon kafa a Nijar
sport in a geographic region (en) Fassara
Bayanai
Facet of (en) Fassara ƙwallon ƙafa
Wasa ƙwallon ƙafa
Wuri
Map
 17°N 10°E / 17°N 10°E / 17; 10
hoton taswirar niger
hoton kungiyar niger

Kasa da kasa gyara sashe

 
Yan kwallon kasar Nijar

Duk da wasan kwallon kafa shine yafi fice a tsakanin wasanni a Nijar, amma kasar bata taba samun nasarar zuwa buga gasar kofin dunyi ba, sannan bata taba samun nasarar wata babbar gasa ba a yayin bugawa da kasar waje. Sau daya Nijar ta taba zuwa wasan kusa dana karshe a gasar neman shiga buga gasar duniya a shekarar 1982, inda tayi nasara a hannun Aljeriya wadda tayi nasar buge Nijar wajen zuwa gasar cin kofin duniya na 1982. Tun daga 1969, Nijar bata taba nasarar halartar buga wasan cin kofin Niahiyar Afrika ba. A 2008, babu wani dan kwallon Niajar da ya taba buga kwallo a wani kulob na Nahiyar Turai. A shekarar 2004, daga manyan yan kwallon Nijar masu buga wasa a Turai akwai Moussa Yahaya a kungiyar Legia Warsaw ta kasar Poland da [Ibrahim Tankary]] a kungiyar Jupiler League ta kasar Belgium. Moussa Narry, dan kasar Nijar mazaunin Ghana yana buga wasa a Netherlands da AJ Auxerre ta kasar Faransa.

Cikin gida gyara sashe

Kwallon kafa a Nijar gabaya mai tasiw ce, wadda ta fara buga gasar Lig din kasar da kungiyoyi goma a 1966. Kofin kasa ya fara a shekarar 1974. Gadaya lig-lig din da suka fara wasan da Babban birnin Nijar suke, kamar Sahel SC Niamey da Olympic FC de Niamey. Kasa adadine na kungiyoyin cikin gida da suke buga gasar lig na matasa. Mafiya yawancin kungiyoyin kwallon kafa a Nijar hukumomin yansanda da na Soja ne suke daukar nauyin su.

Tsohon dan kwallon kafar Faransa Zinedine Zidane ya taba kai ziyara Nijar a 2007, inda ya raba sadaka da kayata guraren yawon bude ido musamman ma wadanda suka danganci kwallon kafa. Hakan kuma ya dada haskaka lamarin kwallon kafa ga yan kasar.[2]

Filayen wasa a Nijar gyara sashe

Yan kwallon kafa a Nijar gyara sashe

Alkalan wasa na duniya yan Nijar gyara sashe

Manazarta gyara sashe

Wasu mahadai gyara sashe