Ismaël Eragae Alassane (an haife shi 3 Afrilun shekarar 1984) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijar. [1] Yana wasa ne a baya.

Ismaël Alassane
Rayuwa
Haihuwa Niamey, 3 ga Afirilu, 1984 (40 shekaru)
ƙasa Nijar
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
JS du Ténéré (en) Fassara2001-2002
  Niger national football team (en) Fassara2002-2013141
Sahel Sporting Club2003-2004
ASFA Yennenga (en) Fassara2004-2008
Enyimba International F.C.2008-2009
Busaiteen Club (en) Fassara2009-2011
Sahel SC (en) Fassara2011-2012
AS Mangasport (en) Fassara2012-2013
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 187 cm

Ayyuka gyara sashe

Mai tsaron baya ya buga wa ƙungiyar JS du Ténéré, Sahel SC ASFA Yennega da Enyimba International FC wasa .

Ayyukan duniya gyara sashe

Ya kasance memba na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijar . [2]

Manazarta gyara sashe

  1. Al Anbaa
  2. Ismaël Alassane at National-Football-Teams.com