Lucien Bouchardeau (18 Disamba, 1961 – 20 Fabrairu 2018) alkalin wasan kwallon kafa ne dan kasar Nijar.[1] Anhaifeshi a birnin Niamey, anfi tunawa dashi ne da wasan cin kofin duniya wanda yayi alkalanci he is best remembered for having officiated in 1998 tsakanin kasashen Italiya da Chile. Acikin mintuna na 85 da fara wasan ya busa fanareti wanda yasaka kasar Chile ta rike kasar Italiya da 2-2. A karshen wasan yayi magana da yan karida inda yace yana tsoron kada a koreshi daga alkalanta kuma hakan zaiyi sanadiyyar lalacewar daukakar sa.[2] Ya kuma yi alkalanci a gasar Olympic wadda akayi a 1996, dakuma gasar cin kofin kalubale na Nahiyar Afrika a 1997, 1998 da 1996. Ya rasu sakamakon bugun zuciya ranar 20 ga Fabrairu, 2018, shekarun sa 56.[1]

Lucien Bouchardeau
Rayuwa
Haihuwa Niamey, 18 Disamba 1961
ƙasa Nijar
Mutuwa Niamey, 20 ga Faburairu, 2018
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (Gazawar zuciya)
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a association football referee (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Manazarta

gyara sashe

Wasu shafuka

gyara sashe