Kwadwo Nkansah
Kwadwo Nkansah (an haife shi a ranar 15 ga watan Afrilu 1987),[1] wanda aka fi sani da Lil Win, ɗan wasan Ghana ne, mawaƙi, ɗan wasan kwaikwayo, kuma ɗan wasan barkwanci.[2][3] Shi ne wanda ya assasa kuma darakta a makarantar Great Minds International School da ke Kumasi a yankin Ashanti na Ghana.[4]
Kwadwo Nkansah | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Kwadwo Nkansah |
Haihuwa | Kwaman (en) da Kumasi, 15 ga Afirilu, 1987 (37 shekaru) |
ƙasa | Ghana |
Mazauni | Ghana |
Karatu | |
Makaranta | Kenyasi Abrem Junior High School |
Harsuna |
Turanci Yaren Asante Twi (en) |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, mawaƙi da cali-cali |
Kyaututtuka |
gani
|
Kayan kida | murya |
IMDb | nm12314134 |
Rayuwar farko
gyara sasheAn haife shi ga Madam Adwoa Afrah da Mista Kwadwo Boadi Nkansah. Ya girma da ’yan’uwa shida a Kwaman, a yankin Ashanti. Ya fito daga Ahenkro Kwaman a yankin Ashanti na Ghana. Kwadwo ya bar makarantar firamare a aji shida, bai ci gaba da karatunsa ba.[5]
A wata hira da aka yi da Kwame Nkrumah Tikese a ranar 23 ga watan watan Agusta, 2023 a kan Okay FM, Lil Win ya bayyana cewa shugabannin yankin sun karfafa masa gwiwa ya yi la'akari da yin takarar ofis. ya imanin cewa yawan magoya bayansa ya sanya shi ɗan takara mai inganci a kujerar majalisar dokokin Afigya Kwabere ta Kudu.[6][7]
Filmography
gyara sashe- Sex Education
- Wrong Turn 3
- Pleasure or Pain
- Once Upon a Time in Accra
- Maye Papa Enu Me Ho
- Akurase Tumi
- A True Life Story
- Satan
- Condom Producer
- Okwantu Ni Mobrowa
- Onaapo
- Emre Bi
- Sure banker
- David Ba
- Suro Nipa
- Aden Ne Otan Hunu
- Bone Akyi Akatua
- Armageddon
- Ensei Me Din
- Nipa Nye Nyame
- Azonto Ghost
- Obra Twa Owuo
- Abusua Bone
- The Most Wanted
- Y3 Gye Ya Konya
- Sika Mpe Rough
- Amakye n Dede
- Magye Maniso
Aikin kiɗa
gyara sashe- Mama Boss Papa (Yimama) ft. Young Chorus[8]
- I Don't Think Far (Languages) ft Jupitar, Edem, Tinny, Pope Skinny x Cabum
- Okukurodurufuo (ft Ohemaa X Dadao x Top Kay)
- Pidgintoi ft MzVee
- I Don't Think Far ft Top Kay X Young Chorus and Spermy
- Twedie
- I Don't Think Far (Remix) Ft Guru, Flowkingstone, Sherry Boss & Zack
- Anointing Ft Kuami Eugene
- How Dare You ft Article Wan
- Y3b3 Y3 Yie ft Lasmid[9]
Sanannun Abokai
gyara sasheKarramawa
gyara sashe- Fitaccen Jarumi (2015) a Kyautar Fina-Finan Ghana
- Majalisar Dinkin Duniya ta karrama shi saboda kamfen ɗinsa na yaki da bakin haure a yammacin Afirka.[11][12]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Mireri, Julian (2022-04-25). "Kwadwo Nkansah (Lilwin) age, net worth, movies, house and cars, latest updates". Yen.com.gh - Ghana news. (in Turanci). Retrieved 2023-09-06.
- ↑ "Read the Full Biography of Kwadwo Nkansah Lil Win". Ghananewsonline.com.gh. Archived from the original on 4 June 2019. Retrieved 10 April 2018.
- ↑ Online, Peace FM. "Fame Attained Through Controversies Doesn't Last –Kwadwo Nkansah Lil Win". Retrieved 30 October 2018.
- ↑ "Pictures-Kumawood Actor Kwadwo Nkansah Lilwin Builds School for the People of Ahenkuro in the Ashanti Region". GhanaCelebrities.Com. 25 September 2018. Retrieved 30 October 2018.
- ↑ "From dropout to proprietor, Lil Win tells his story". GhPage (in Turanci). 2018-10-30. Retrieved 2021-09-25.
- ↑ "MSN". www.msn.com. Retrieved 2023-09-07.
- ↑ Tali, Selorm (2023-08-23). "Lilwin to contest Afigya Kwabre South seat as an independent candidate". Pulse Ghana (in Turanci). Retrieved 2023-09-07.
- ↑ Tunchi, Nana (2020-09-17). "Lil Win ft Young Chorus – Mama Boss Papa (Yimama) (Prod by SloDezzy)". MP3GH.COM (in Turanci). Retrieved 2023-09-06.
- ↑ "Lilwin teams up with Lasmid on 'Y3b3 Y3 Yie' single". GhanaWeb (in Turanci). 2023-10-02. Retrieved 2023-10-30.
- ↑ Arthur, Erica Nana. "Kumawood Actor Agya Brenya reported dead — Starr Fm" (in Turanci). Retrieved 2021-10-02.
- ↑ "Photos:10 Real facts about Kwadwo Nkansah you probably didn't know". GhPage (in Turanci). 2018-10-30. Retrieved 2020-01-11.
- ↑ Alabi, Jasmine (2018-05-21). "The biography of Kwadwo Nkansah". Yen.com.gh - Ghana news. (in Turanci). Retrieved 2020-01-11.