Mercy Asiedu
Mercy Asiedu (an haife ta a ranar tara 9 ga watan Mayu shekara ta dubu ɗaya da ɗari tara da saba'in da ɗaya 1971)[1] tsohuwar 'yar wasan Ghana ce wacce ta ba da gudummawa ga ci gaban masana'antar fim.[1][2][3] An san ta da rawar da ta taka a Concert Party da Asoreba.[4][5] An san ta da kasancewa ɗaya daga cikin shahararrun 'yan fim ɗin Kumawood da suka taka rawa a cikin shekara ta dubu biyu 2000.[6]
Mercy Asiedu | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1971 (52/53 shekaru) |
Karatu | |
Harsuna | Yaren Akan |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan wasan kwaikwayo da jarumi |
Aiki
gyara sasheTa fara wasan kwaikwayo tun tana matashi, a matsayin wani ɓangare na ƙungiyar Kristo Asafor Concert Party. An san ta saboda rawar da ta taka a fina -finai.[7] Ta yi fim a fina -finan Kumawood da yawa, fina -finai daga Kumasi waɗanda aka shirya da yaren Akans, Twi.[8][9]
Rayuwar mutum
gyara sasheA ranar biyu 2 ga watan Afrilu shekara ta dubu biyu da goma sha bakwai 2017, ta auri Nana Agyemang Badu Duah, Babban Kunsu a gundumar Ahafo Ano ta Kudu a Yankin Ashanti.[1][10][11] Tana da yara uku 3, maza biyu 2 mace daya 1.[12][13]
Siyasa
gyara sasheA watan Satumba na shekarar dubu biyu da goma sha shida 2016, ta goyi bayan dan takarar Shugaban kasa na Sabuwar Jam’iyyar Patriotic Party, Nana Addo Dankwa Akufo-Addo.[14] A watan Yuli na shekarar dubu biyu da goma sha shida 2016, ta fito don ta ce za ta la'anta duk wanda ya yi ikirarin cewa ta tattara kuɗi don yin kamfen ga Jam'iyyar National Democratic Congress.[15]
Filmography
gyara sashe- Obaakofou
- Sumsum Aware
- Kakra Yebedie
- Agya Koo Trotro
- Ghana Yonko
- Emaa doduo Kunu
- Divine Prayer
- Obi Yaa
- Sama Te fie
- Old Soldier
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 1.2 Abedu-Kennedy, Dorcas (2020-07-11). "10 photos of Mercy Asiedu that show that age is just a number". Adomonline.com (in Turanci). Retrieved 2021-04-14.
- ↑ Serwaa, Adwoa (2014-11-20). Graphic Showbiz: Issue 946 November 20-23, 2014 (in Turanci). Graphic Communications Group.
- ↑ Dadson, Nanabanyin (2011-01-06). Graphic Showbiz: Issue 656 January 6-12 2011 (in Turanci). Graphic Communications Group.
- ↑ Asumadu (2016-05-10). "Mercy Asiedu celebrates birthday as a Queen". News Ghana (in Turanci). Retrieved 2021-04-14.
- ↑ Owusu-Amoah, Gifty (22 June 2019). "New season of Concert Party starts June 23,2019". Graphic Online. Retrieved 14 April 2021.
- ↑ "Mercy Asiedu, Other Kumawood Actors Clash On United Showbiz With Nana Ama McBrown". Peacefmonline.com - Ghana news. Retrieved 2021-04-14.
- ↑ "Mercy Asiedu welcomes first child with husband after 3 years of marriage". www.ghanaweb.com (in Turanci). 2020-10-24. Retrieved 2020-11-22.
- ↑ "Kumkum Bhagya not a threat to Kumawood - Mercy Asiedu". GhanaWeb (in Turanci). 2016-07-12. Retrieved 2021-04-14.
- ↑ "Lilwin, Mercy Asiedu and others star in new movie 'Yi Wani'". GhanaWeb (in Turanci). 2016-06-18. Retrieved 2021-04-14.
- ↑ Mensah, Jeffrey (2021-02-16). "Mercy Asiedu flaunts handsome husband in loved-up photo; McBrown, Awuni shout". Yen.com.gh - Ghana news. (in Turanci). Retrieved 2021-04-14.
- ↑ "Photo: Mercy Asiedu and hubby celebrate 4th wedding anniversary". Pulse Ghana (in Turanci). 2021-04-03. Retrieved 2021-04-14.
- ↑ "Mercy Asiedu flaunts her adorable son on social media for the first time". The Independent Ghana (in Turanci). 2020-03-11. Archived from the original on 2021-04-14. Retrieved 2021-04-14.
- ↑ Mensah, Jeffrey (2020-07-09). "Photos of Kumawood actress Mercy Asiedu's only daughter pop up". Yen.com.gh - Ghana news. (in Turanci). Retrieved 2021-04-14.
- ↑ "Kumawood's Mercy Asiedu endorses Nana Addo". GhanaWeb (in Turanci). 2016-09-29. Retrieved 2021-04-14.
- ↑ "I'll curse anyone who says I'm for NDC – Mercy Asiedu". GhanaWeb (in Turanci). 2016-06-14. Retrieved 2021-04-14.