Kungiyar Wasan Hockey ta Maza ta Aljeriya

Samfuri:MedalTableTop Ƙungiyar wasan hockey ta kasar Aljeriya ( Larabci: منتخب الجزائر لهوكي الجليد‎ ) ita ce tawagar wasan hockey na kankara ta Aljeriya .

Kungiyar Wasan Hockey ta Maza ta Aljeriya
Bayanai
Iri national ice hockey team (en) Fassara
Ƙasa Aljeriya

An kafa ta a cikin shekarar 2008, Algeria ta zama memba na IIHF a ranar 26 ga watan Satumba shekarar 2019. An kafa tawagar ƙasar ne tare da ƙaruwar ' yan ƙasar Algeria da ke buga wasan hockey na kankara a duniya. A watan Yunin shekarar 2008, Aljeriya ta halarci gasar cin kofin ƙasashen Larabawa na farko a Abu Dhabi, wanda kuma ya hada da ƙungiyoyin ƙasashen Kuwait, Morocco, da kuma ƙasar UAE mai masaukin baki . Algeria ce ta zo karshe, inda dan wasan gaba na Algeria, Harond Litim ya lashe kyautar MVP na gasar.

Rikodin gasar

gyara sashe

Wasannin Olympics

gyara sashe
Wasanni GP W L T GF GA Koci Kyaftin Gama
1920 zuwa 2022 Ban shiga ba
{{country data ITA}}</img> 2026 Milan / Cortina Don tantancewa

Gasar Cin Kofin Duniya

gyara sashe
Shekara Wuri Koci Kyaftin Sakamako
1930 zuwa 2022 Ban shiga ba
2023 </img> TBD Don tantancewa

Kofin Raya Kasa

gyara sashe
Shekara Wuri GP W L T GF GA Koci Kyaftin Gama
2017  </img> Canillo Ban shiga ba
2018  </img> Fussen
2022  </img> Fussen 5 2 0 3 32 35 Harand Litim 4th

Gasar cin kofin Afrika

gyara sashe
Shekara Wuri GP W L T GF GA Koci Kyaftin Gama
2009  </img> Kempton Park An soke
2016 [lower-alpha 1]  </img> Rabat 4 2 0 2 52 42 Harand Litim 3rd

Kofin Larabawa

gyara sashe
Shekara Wuri GP W L T GF GA Koci Kyaftin Gama
2008  </img> Abu Dhabi 3 0 0 3 10 23 Ali Khaldi Harand Litim 4th
2009  </img> Kuwait City An soke

Duba kuma

gyara sashe
  • Ice hockey a Afirka
  • Kungiyar wasan hockey ta kasar Morocco
  • Kungiyar wasan hockey ta Namibia ta kasa
  • Tawagar wasan hockey na maza na Afirka ta Kudu
  • Kungiyar wasan hockey ta kasar Tunisia

Bayanan kula & manazarta

gyara sashe

Bayanan kula

gyara sashe
  1. Clubs representing Morocco the hosts, Algeria, Egypt and Tunisia participated in the tournament. Algeria taked part with HC Algiers Corsaires.

Manazarta

gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe