Abu Dhabi (birni)
Abu Dhabi, da Larabci أَبُو ظَبِي, birni ne dake a masarautar Abu Dhabi, a ƙasar Hadaddiyar Daular Larabawa. Shi ne babban birnin masarautar Abu Dhabi kuma da babban birnin Hadaddiyar Daular Larabawa. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2018, akwai jimilar mutane 1,450,000. An gina birnin Abu Dhabi a ƙarshen karni na sha takwas bayan haifuwan annabi Issa.
Abu Dhabi | |||||
---|---|---|---|---|---|
ابوظبي (ar) | |||||
| |||||
| |||||
Suna saboda | uba da gazelle (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Taraiyar larabawa | ||||
Haɗaɗɗiyar daular larabawa | Abu Dhabi (Masarauta) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,483,000 (2020) | ||||
• Yawan mutane | 1,525.72 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Larabci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 972 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Persian Gulf (en) | ||||
Altitude (en) | 14 m | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | Mohammed bin Zayed Al Nahyan (14 Mayu 2022) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+04:00 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 00971 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | dmt.gov.ae | ||||
Hotuna
gyara sashe-
Emirates National Auto Museum
-
Masallacin Sakhboot, Abu Dhabi
-
Gadar tsibirin Jubail
-
Tsibirin Yes
-
Saharar Sweigham
-
Tsibirin Saadiyat, Abu Dhabi Kasuwanci ta Duniya, Abu Dhabi
-
Dogayen gine-gine na Abu Dhabi, da tutar UAE a can sama
-
Ofishin Jakadancin Burtaniya a Abu Dhabi
-
Abu Dhabi downtown, United Arab Emirates
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.