Milano birni ne, da ke a yankin Lumbardiya, a ƙasar Italiya. Shi ne babban birnin yankin Lumbardiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2009, jimilar mutane 7,123,563 (miliyan bakwai da dubu dari ɗaya ashirin da uku da dari biyar da sittin da uku). An kuma gina birnin Milano a karni na shida kafin haifuwan annabi Issa.

Milano
Milan (lmo)
Flag of Milan (en) Symbols of Milan (en)
Flag of Milan (en) Fassara Symbols of Milan (en) Fassara

Milan Cathedral (en) Fassara

Wuri
Map
 45°28′01″N 9°11′24″E / 45.4669°N 9.19°E / 45.4669; 9.19
ƘasaItaliya
Region of Italy (en) FassaraLombardy (en) Fassara
Metropolitan city of Italy (en) FassaraMetropolitan City of Milan (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 1,354,196 (2023)
• Yawan mutane 7,454.15 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Italiyanci
Labarin ƙasa
Bangare na Milan metropolitan area (en) Fassara
Yawan fili 181.67 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Naviglio della Martesana (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 138 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira <abbr title="Circa (en) Fassara">c. 600 "BCE"
Muhimman sha'ani
Patron saint (en) Fassara Ambrose (en) Fassara
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa municipal executive board of Milan (en) Fassara
Gangar majalisa City Council of Milan (en) Fassara
• Mayor of Milan (en) Fassara Giuseppe Sala (en) Fassara (20 ga Yuni, 2016)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 20121, 20122, 20123, 20124, 20125, 20126, 20127, 20128, 20129, 20131, 20132, 20133, 20134, 20135, 20136, 20137, 20138, 20139, 20141, 20142, 20143, 20144, 20145, 20146, 20147, 20148, 20149, 20151, 20152, 20153, 20154, 20155, 20156, 20157, 20158, 20159, 20161 da 20162
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 02
ISTAT ID 015146
Italian cadastre code (municipality) (en) Fassara F205
Wasu abun

Yanar gizo comune.milano.it
Facebook: comunemilano Twitter: comunemi Edit the value on Wikidata
Rufin Duomo
Giuseppe Barber is