Kuwaiti (birni)
LiberationTower.jpg
birni, babban birni, babban birni
bangare naKuwait Gyara
demonymKuvajturbano Gyara
ƙasaKuwait Gyara
babban birninKuwait Gyara
located in the administrative territorial entityCapital Governorate Gyara
located in or next to body of waterpersian Gulf Gyara
coordinate location29°22′30″N 47°58′48″E Gyara
located in time zoneUTC+03:00 Gyara

Birnin Kuwaiti[1] (da Larabci: مدينة الكويت) birni ne, da ke a ƙasar Kuwaiti. Shi ne babban birnin ƙasar Kuwaiti. Kuwaiti yana da yawan jama'a 2,200,000 bisa ga jimillar 2020. An gina birnin Kuwaiti a shekara ta 1613.

ManazartaGyara

  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, BBC.