Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Ketu birni ne, da ke a jihar Lagos, a ƙasar Najeriya. Yana kusa da Mile 12. Wurin yana da reshe na Foursquare Gospel Church.[1]

Ketu, Nigeria

Wuri
Yawan mutane
Harshen gwamnati Turanci

Ƙaramar hukumar Agboyi-Ketu (LCDA) tana ɗaya daga cikin ƙananan hukumomi na jihar Legas, Najeriya. Hedkwatarta tana cikin Alapere.[2]

Tarihi gyara sashe

Tsohuwar gwamnatin jihar Legas, ta Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, wanda ya yi mulki daga 29 ga watan Mayu, 1999 zuwa 29 ga watan Mayu, 2007 ne ya kafa ƙaramar hukumar.

Tana da iyaka da ƙaramar hukumar Ikosi-Isheri (LCDA), karamar hukumar Kosofe da ƙaramar hukumar Ikorodu ta Yamma (LCDA).[3]

Manazarta gyara sashe

 
Ketu Bus tasha
 
Ikorodu road, Lagos
 
Ketu Sabuwar tashar bas
 
Tashar bas ta BRT
  1. Cunningham, Stuart (2013). Hidden Innovation: Policy, Industry and the Creative Sector (Creative Economy and Innovation Culture Se Series). Univ. of Queensland Press. p. 163. ISBN 978-0-702-2509-89
  2. Benton-Short, Lisa; John Rennie Short (2013). Cities and Nature. Routledge Critical Introductions to Urbanism and the City. p. 7. ISBN 978-1-134252749
  3. "Lagos|City, Population, & History|Britannica". britannica.com. Retrieved 19 November 2021.