Kosofe
Karamar hukuma ce a garin Lagos Stet, a najeriya
Kosofe Karamar hukuma ce dake a Jihar Lagos, Nijeriya kuma an ƙirƙire ta ne a ranar 27 ga watan Nuwambar shekarar 1996.[1]
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | ||||
Jihohin Najeriya | jahar Legas | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 665,393 (2006) | ||||
• Yawan mutane | 8,214.73 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na |
Southwest Nigeria (en) ![]() | ||||
Yawan fili | 81 km² | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa |
supervisory councillors of Kosofe local government (en) ![]() | ||||
Gangar majalisa |
Kosofe legislative council (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 100242 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |




Al umar garin sun kace suna magana da yaren yoroba ,inda mafi yawansu yarbawa ne
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Kosofe Local Government Area". www.manpower.com.ng. Retrieved 2023-02-26.