Kenneth Stewart
Kenneth Stewart (28 Yuni 1925 - 2 Satumba 1996). ɗan siyasan Biritaniya ne wanda ya yi aiki a matsayin dan Majalisar Tarayyar Turai (MEP) tsakanin 1984 zuwa 1996.
Kenneth Stewart | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
19 ga Yuli, 1994 - 2 Satumba 1996 District: Merseyside West (en) Election: 1994 European Parliament election (en)
25 ga Yuli, 1989 - 18 ga Yuli, 1994 District: Merseyside West (en) Election: 1989 European Parliament election (en)
24 ga Yuli, 1984 - 24 ga Yuli, 1989 District: Merseyside West (en) Election: 1984 European Parliament election (en) | |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | Liverpool, 28 ga Yuni, 1925 | ||||||
ƙasa |
Birtaniya United Kingdom of Great Britain and Ireland | ||||||
Harshen uwa | Turanci | ||||||
Mutuwa | Liverpool, 2 Satumba 1996 | ||||||
Karatu | |||||||
Harsuna | Turanci | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa da trade unionist (en) | ||||||
Wurin aiki | Strasbourg da City of Brussels (en) | ||||||
Imani | |||||||
Jam'iyar siyasa | Labour Party (en) |
Ayyuka
gyara sasheStewart yayi aiki a matsayin kafinta da kuma mai hadawa, kuma ya shafe lokaci a matsayin sajan a karkashin Parachute Regiment, da kuma a cikin Rundunar Sojan Ruwa.
Siyasa
gyara sasheYa shiga Jam'iyyar Labour, kuma ya yi aiki a Majalisar Birnin Liverpool daga 1964, yana shugabantar kwamitin gidaje.[1]
A yayin zaɓen Majalisar Turai na 1984, an zabi Stewart a mazabar Merseyside West, yayi aiki har zuwa lokacin mutuwarsa a 1996.[2]
Manazarta
gyara sashe- ↑ BBC-Vacher's Biographical Guide 1996. London: BBC Political Research Unit and Vacher's Publications. 1996. pp. 6–37. ISBN0951520857.
- ↑ "Obituary: Kenneth Stewart". Independent.co.uk. 23 October 2011.