Liverpool
Liverpool Montage.jpg
birni, babban birni
farawa1207 Gyara
sunan hukumaLiverpool Gyara
native labelLiverpool Gyara
ƙasaBirtaniya Gyara
babban birninMerseyside Gyara
located in the administrative territorial entityLiverpool Gyara
coordinate location53°25′0″N 3°0′0″W Gyara
shugaban gwamnatiJoe Anderson Gyara
located in time zoneUTC±00:00, UTC+01:00 Gyara
award receivedKonrad Adenauer Award Gyara
postal codeL Gyara
official websitehttp://www.liverpool.gov.uk/ Gyara
time of earliest written record1190 Gyara
local dialing code151 Gyara
historic countyLancashire Gyara
category for mapsCategory:Maps of Liverpool Gyara
Liverpool.

Liverpool [lafazi : /liverpul/] birni ce, da ke a ƙasar Birtaniya. A cikin birnin Liverpool akwai mutane 484,600 a kidayar shekarar 2016. An gina birnin Liverpool a farkon karni na sha uku bayan haifuwan annabi Issa. Roz Gladden, shi ne shugaban Liverpool.