Kamuru
Gari ne a karamar hukumar zangon kataf, a jihar Kaduna, Najeriya
Kamuru Kuma Kamuru, Kamuru Ikulu birni ne, a cikin ƙaramar hukumar Zangon Kataf dake kudancin jihar Kaduna da yake Middle Belt Najeriya. Ita ce hedikwatar masarautar Akulu. Lambar gidan waya na yankin ita ce 802.
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
Bayanai | ||||
Harsuna |
Kulu (en) ![]() | |||
Sana'a |
farming (en) ![]() | |||
Addini | Katolika, Kiristanci da Musulunci | |||
Yaren hukuma |
Ikulu (en) ![]() | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Jihar Kaduna | |||
Ƙaramar hukuma a Nijeriya | Zangon Kataf |