Abu Dhar al-Ghifari

Sahabi
(an turo daga Jundab dan Junada)

Ubu Dhar al-Ghifari ya kasance daya daga cikin sahabban Annabi Muhammad S.A.W, kuma shine na Hudu ko na biyar da yayi imani da Manzon Allah, asalin sunan shi shine Jundab dan Junada, ya kasance mutumin kabilar Banu Ghifar ne na Kinana. shine wanda yazo da yan garinsu dukkan su suka musulunta a gurin Annabi, ya rasu a shekaran 652 a wani daji dake Madina.

Abu Dhar al-Ghifari
Rayuwa
Cikakken suna جُنْدَب بن جُنادَة بن سُفيان ٱلْغِفَارِيّ ٱلْكِنَانِيّ‎
Haihuwa Hijaz, unknown value
Mutuwa Al-Rabadha (en) Fassara, 651
Ƴan uwa
Ahali Unays ibn Junada al-Ghifarí al-Kinaní (en) Fassara da Amr ibn Abasa (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Ɗalibai
Sana'a
Sana'a Mai da'awa, muhaddith (en) Fassara da Ɗan kasuwa
Aikin soja
Ya faɗaci Nasarar Makka
yaƙin Hunayn
Arab conquest of Egypt (en) Fassara
Arab–Byzantine Wars (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci

Manazarta gyara sashe