Banu Ghifar
Kabilan larabawa
Banu Ghifar Daya daga cikin kabilun larabawa, babban sahabi Jundab dan Junada ya kasance mutumin kabilar Banu Ghifar ne na Kinana.
Banu Ghifar | |
---|---|
isolated human group (en) da ƙabila | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Banu Kinanah (en) |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.