Josephine Mathias
Josephine Mathias (haihuwa16 Disamba 1999) ta kasan ce yar Najeriya ce wacce take buga kwallon kafa na mata, wacce take taka leda a Turkish, tana buga kwallan kafa na mata ga kungiyar kwallan kafa ta Trabzon idmanocagi, wacce take saka lamban riga 16.
Josephine Mathias | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Jahar Kaduna, 1999 (24/25 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya |
Mathias ya taka leda a kasarta domin kungiyar Amazons ta Nasarawa. A watan Maris na 2018, ta koma Turkiyya kuma ta shiga Trabzon İdmanocağı don taka leda a Gasar Kwallon Kafa ta Mata ta Farko ta 2017-18. Ta buga wasa sau shida a duka, kuma ta bar kungiyar bayan an sake fadata zuwa Gasar Mata ta Biyu. Ta dawo Najeriya, ta sanya hannu da farko tare da Rivers Angels, sannan aka sauya mata zuwa tsohuwar kungiyarta zuwa Nasarawa Amazons.
Ta kasance memba na kungiyar kwallon kafa ta mata ta kasa ta Najeriya a wasannin CAF na cancantar shiga wasannin Olympics a shekarar 2020 tsakanin watan Agusta da Oktoba na shekarar 2019.