Kaesang Pangarep (an haife shi 25 Disamba 1994) ɗan siyasan Indonesiya ne, ɗan kasuwa, kuma YouTuber. Shi ne ɗa na uku kuma ƙarami ga shugaban ƙasar Indonesia na 7 Joko Widodo. A cikin Satumba 2023, an nada shi a matsayin shugaban jam'iyyar Indonesiya Solidarity Party (PSI).[1][2]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe