Jibrin Babale
Jibrin Babale (an haife shi a ranar 13 ga watan Afrilu 1960) [1] an zaɓe shi a matsayin ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazaɓar tarayya ta Damaturu/Gujba/Gulani/Tarmuwa ta jihar Yobe, Najeriya, ya karɓi ragamar mulki a ranar 29 ga watan Mayu 2007. Ɗan jam'iyyar PDP ne. [2]
Jibrin Babale | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1960 (64/65 shekaru) |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Rayuwa ta sirri da ilimi
gyara sasheBabale ya halarci kwalejin horar da malamai a lokacin a Maiduguri jihar Borno. Yana da aure yana da ‘ya’ya huɗu. [1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 Adeolu (2017-03-02). "JIBRIN, Hon. Babale". Biographical Legacy and Research Foundation (in Turanci). Retrieved 2024-11-04. Cite error: Invalid
<ref>
tag; name "musaddam" defined multiple times with different content - ↑ "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2024-11-04.