Jerin Sunayen Gwanonin Jihar Sokoto

Wannan shine jerin masu gudanar da mulki da gwamnonin jihar Sokoto,[1] wanda aka kafa a ranar 3 ga Fabrairun 1976 lokacin Jihar Arewa maso Yamma ta rabu zuwa jihohin Niger da Sokoto.[2]

tutar sokoto
Suna Matsayi Shiga ofis Barin ofis Party Karin bayani
Alhaji Usman Faruk Gwamnan soji 1967 1975 Soja Commissioner of Police, Governor of Northwestern State
Colonel Umaru Mohammed Gwamnan soji March 1976 July 1978 Soja
Lt. Colonel Gado Nasko Gwamnan soji July 1978 October 1979 Soja
Shehu Kangiwa Gwamna October 1979 November 1981 NPN
Garba Nadama Gwamna 1982 December 1983 NPN
Colonel Garba Duba Gwamnan soji January 1984 August 1985 Soja
Colonel Garba Mohammed Gwamnan soji August 1985 December 1987 Soja
Colonel Ahmed Muhammad Daku Gwamnan soji December 1987 August 1990 Soja
Colonel Bashir Salihi Magashi Gwamnan soji August 1990 January 1992 Soja
Malam Yahaya Abdulkarim Gwamna January 1992 November 1993 NRC
Colonel Yakubu Mu'azu Mai Gudanarwa 9 December 1993 22 August 1996 Soja
Navy Captain Rasheed Adisa Raji Mai Gudanarwar 22 August 1996 August 1998 Soja
Group Captain (Air Force) Rufai Garba Mai Gudanarwa August 1998 May 1999 Soja
Attahiru Bafarawa Gwamna 29 May 1999 29 May 2007 APP; ANPP
Aliyu Magatakarda Wamakko Gwamna 29 May 2007 11 April 2008 PDP
Abdullahi Balarabe Salame gwamnan rikon kwarya 11 April 2008 28 May 2008 -
Aliyu Magatakarda Wamakko Gwamna 28 May 2008 28 May 2011 PDP Lawal Muhammad Zayyana Acting Governor
Aliyu Magatakarda Wamakko Gwamna 28 May 2011 28 May 2015 APC
Aminu Waziri Tambuwal Gwamna 28 May 2015 29 May 2023 APC/PDP
Ahmad Aliyu Gwamna 29 May 2023 Incumbent APC

Manazarta

gyara sashe
  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-06-03. Retrieved 2023-07-16.
  2. https://citizensciencenigeria.org/public-offices/positions/60c49955dddb770ebe7d0aa6