Jerin Sunayen Gwamnonin Jihar Kwara
(an turo daga Jerin Sunayen Gwanonin Jihar Kwara)
Jerin sunayen masu gudanarwa da gwamnonin Jihar Kwara. An kafa Jihar a ranar 27 ga Mayu 1967 lokacin da aka raba yankin Arewa zuwa Benue-Plateau, Kano, Kwara, Yamma ta Tsakiya, Arewa maso Gabas da jahohin Arewa-maso-Yamma.
Jerin Sunayen Gwamnonin Jihar Kwara | |
---|---|
jerin maƙaloli na Wikimedia |
Suna | matsayi | Farkon mulki | karshen mulki | Jam'iyya | Karin bayani | |
---|---|---|---|---|---|---|
David Bamigboye[1] | Gwamna soji | 28 May 1967 | July 1975 | Soja | ||
Ibrahim Taiwo | Gwamna soji | Jul 1975 | 13 Feb 1976 | soja | ||
Sunday Ifere | Gwamna soji | July 1978 | October 1979 | Soja | ||
Adamu Atta[2][3] | Gwamna | October 1979 | October 1983 | NPN | ||
Cornelius Olatunji Adebayo | Gwamna | October 1983 | December 1983 | UPN | ||
Salaudeen Latinwo | Gwamna soji | January 1984 | August 1985 | Soja | ||
Mohammed Ndatsu Umaru | Gwamna soji | August 1985 | December 1987 | Soja | ||
Ahmed Abdullahi | Gwamna soji | December 1987 | July 1988 | Soja | ||
Ibrahim Alkali | Gwamna soji | July 1988 | December 1989 | Soja | ||
Alwali Kazir | Gwamnan Soji | December 1989 | January 1992 | Soja | ||
Shaaba Lafiaji | Gwamna | January 1992 | November 1993 | SDP | ||
Mustapha Ismail | mai Gudanarwa | 9 Dec 1993 | 14 Sep 1994 | soja | ||
Baba Adamu Iyam | mai Gudanarwa | 14 September 1994 | 22 August 1996 | soja | ||
Peter A.M. Ogar | mai Gudanarwa | 22 August 1996 | August 1998 | soja | ||
Rasheed Shekoni | mai Gudanarwa | August 1998 | 29 May 1999 | Soja | ||
Mohammed Lawal[4] | Gwamna | 29 May 1999 | 29 May 2003 | ANPP | ||
Bukola Saraki[5][6] | Gwamna | 29 May 2003 | 29 May 2011 | PDP | ||
Abdulfatah Ahmed[7] | Gwamna | 29 May 2011 | 29 May 2019 | PDP | ||
Abdulrazaq Abdulrahman[8][9] | Gwamna | 29 May 2019 | Incumbent | APC |
Manazarta
gyara sashe- ↑ Uwechue, R. (1991). Africa Who's who. Africa Journal Limited. ISBN 9780903274173. Retrieved 2015-01-01.
- ↑ "2011: Who holds the ace in Kwara?". Nigerian Tribune. 15 April 2009. Retrieved 2009-11-28. [dead link]
- ↑ "First Civilian Governor of Old Kwara State, Adamu Attah dies as 88 – Savid News" (in Turanci). Retrieved 2021-03-15.
- ↑ "Lawal, Ex-Kwara Gov. Dies-PM NEWS, LAGOS". Sahara Reporters. November 15, 2006. Retrieved June 12, 2023.
- ↑ Staff, Ebunoluwa Ojo | Entrepreneurs ng (2019-09-08). "Bukola Saraki - Biography And Political History Of Abubakar Bukola Saraki". Entrepreneurs In Nigeria (in Turanci). Retrieved 2020-05-28.[permanent dead link]
- ↑ Premium Times (9 June 2015). "Bukola Saraki elected Senate President". Premium Times. Retrieved 28 June 2022.
- ↑ Opejobi, Seun (2019-05-29). "Kwara: Gov. Abdulrazaq makes promises, drives self to Govt House after swearing in". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2020-03-13.
- ↑ "AbdulRazaq bags Governor of the year award - The Nation Newspaper". thenationonlineng.net. Retrieved 2022-03-05.
- ↑ "Kwara: What aided AbdulRazaq's re-election; how late alliances failed". Vanguard News. 2023-04-01. Retrieved 2023-06-04.