Jerin Sunayen Gwamnonin Jihar Gombe

Wannan shine jerin sunayem masu gudanar da mulki ne da gwamnonin jihar Gombe, Najeriya. An kafa jihar Gombe ne a ranar 1 ga Oktoban 1996 daga wani bangare na tsohuwar jihar Bauchi a lokacin gwamnatin mulkin soja ta Sani Abacha.

Jerin Sunayen Gwamnonin Jihar Gombe
jerin maƙaloli na Wikimedia
sakatariyar gombe
filin jirgi gombe
Suna matsayi Shiga Ofis Barin Ofis Jam'iyya Karin bayani
Group Captain Joseph Orji mai gudanarwa 7 Oct 1996 Aug 1998 soja
Connel M I Bawa mai gudanarwa Aug 1998 29 May 1999 Soja
Abubakar Habu Hashidu Gwamna 29 May 1999 29 May 2003 APP
Mohammed Danjuma Goje[1][2] Gwamna 29 May 2003 May 2011 PDP
Ibrahim Hassan Dankwambo[3] Gwamna May 2011 29 May 2019 PDP
Muhammad Inuwa Yahaya[4][5] Gwamna May 2019 Incumbent APC


Manazarta

gyara sashe
  1. "Gombe: When the past haunts the present - The Nation Newspaper". thenationonlineng.net. Retrieved 2022-03-18.
  2. "I'm still in APC, didn't partake in PDP primary - Goje". Punch Newspapers (in Turanci). 2022-05-24. Retrieved 2022-06-14.
  3. "Dankwambo returns to Gombe, 3 years after". Daily Trust. 2022-04-03. Retrieved 2023-06-10.
  4. "Governor Yahaya of Gombe signs N154.9bn 2022 budget into law". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2021-12-18. Archived from the original on 2022-02-22. Retrieved 2022-02-22.
  5. "Gombe 2023: Inuwa's journey of no return - The Nation Newspaper". thenationonlineng.net. Retrieved 2022-03-01.