Joseph Orji
Joseph Orji an nada shi Gwamnan Soja na farko a jihar Gombe, Najeriya bayan an kafa ta a watan Oktoba 1996 daga wani yanki na jihar Bauchi a lokacin mulkin soja na Janar Sani Abacha.[1] Ya rike mukamin har zuwa watan Agusta 1998.[2]
Joseph Orji | |||
---|---|---|---|
7 Oktoba 1996 - ga Augusta, 1998 - Mohammed Bawa → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | 27 Satumba 1954 (70 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Ƙabila | Tarihin Mutanen Ibo | ||
Harshen uwa | Harshen, Ibo | ||
Karatu | |||
Harsuna |
Turanci Harshen, Ibo Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Lokacin da gwamnatin farar hula ta jamhuriya ta hudu ta Najeriya ta karbi mulki a watan Mayun 1999, Orji yana cikin tsoffin gwamnonin soja da aka bukaci su yi ritaya. Ya zama mamba a kwamitin gudanarwa na Ƙungiyar Cigaban Ƙasa ta Ƙasa (UNDF), ƙungiyar tsofaffin hafsoshi.[3]