Jami’ar Tarayya ta Gusau
Jami’ar Tarayya ta Gusau ko Federal University Gusau a turance, wacce ake taƙaita sunan da FUGUS, dake Gusau Jahar Zamfara, Najeriya tana ɗaya daga cikin sabbin jami'o'i 6 na karshe a shekarar 2010.
Jami’ar Tarayya ta Gusau | |
---|---|
Bayanai | |
Suna a hukumance |
Federal University, Gusau Zamfara |
Iri | jami'a |
Ƙasa | Najeriya |
Mulki | |
Hedkwata | Gusau |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 2013 |
Tarihi gyara sashe
Ƙuduri gyara sashe
An fara aiwatar da kashi na farko na wannan kudiri a watan Fabrairu, 2011, tare da kafa Jami’o’i tara, yayin da kashi na biyu da ya kunshi sauran jami’o’i uku da suka haɗa da Jami’ar Tarayya ta Gusau.
Kafa jami'ar gyara sashe
An kafa ta a shekarar 2013, a lokacin Shugaban kasa Goodluck Jonathan.[1][2] tare da farawa da sassa guda uku, Humanities da Education, Gudanarwa da Kimiyyar zamantakewa, da Kimiyya.
Makarantu da Sashen[3] gyara sashe
S/N | Makarantar | Sashen |
---|---|---|
1. | Dan Adam |
|
2. | Ilimi |
|
3. | Kimiyya |
|
4. | Gudanarwa da Kimiyyar zamantakewa |
|
Manazarta gyara sashe
- ↑ "Federal University, Gusau". uniRank. Retrieved 27 September 2018.
- ↑ "Federal University Gusau Zamfara State Nigeria: Brief Intro". Students Nigeria. Archived from the original on 27 September 2018. Retrieved 27 September 2018.
It is a conventional University that took-off with three Faculties viz: Faculty of Humanities and Education, Faculty of Management and Social Science and Faculty of Science.
- ↑ FUGUS. "FEDERAL UNIVERSITY GUSAU". www.fugusau.edu.ng (in Turanci). Retrieved 2020-04-07.
Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe
- 1push Naija Archived 2014-05-22 at the Wayback Machine